Hadurran abin hawa sun fi yawa a ceton da muka yi –Daraktan Kwana-Kwana

Mukaddashin Daraktan Hukumar ’Yan Kwana-Kwana ta Jihar Kano, Alhaji Kasim Musa ya ce daga cikin hadarurrukan da hukumarsu ta kai wa gudunmawa a bara, mafi yawa ya shafi hadarin ababen hawa ne.