Hakar mai a kogin Kolmani II zai dauke mu kwana 60 – ‘Yan kwangila

Shugaban  kamfanin hakar mai na Etihad Oilfield Services Abdulrahman Bashir ya ce, aikin hakar mai da aka fara a kogin Kolmani jihar Bauchi zai iya kaiwa kwana 60 kafin a kammala shi. An fara aikin ne tare da wani kamfanin kwangila na Najeriya Messrs Etihad Oilfield Services wanda yake wani  bangare ne na kamfanin AA&R […]

Hakar mai a kogin Kolmani II zai dauke mu kwana 60 – ‘Yan kwangila

Shugaban  kamfanin hakar mai na Etihad Oilfield Services Abdulrahman Bashir ya ce, aikin hakar mai da aka fara a kogin Kolmani jihar Bauchi zai iya kaiwa kwana 60 kafin a kammala shi.

An fara aikin ne tare da wani kamfanin kwangila na Najeriya Messrs Etihad Oilfield Services wanda yake wani  bangare ne na kamfanin AA&R Investment Group da suke aikin hakar man a kogin Kolmani kusa da kauyen Barambu a karamar hukumar Alkaleri jihar Bauchi.

A ranar Asabar ne shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara hakkar man fetur din.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta