Hakimi ya nemi a gina caji ofis a yankinsa

Hakimin Unguwar Shanu II, Alhaji Ibrahim Abba Kura ya nemi a samar musu da ofishin ’yan sanda a gundumarsa.