Hakimin Tilden Fulani ya nada ardodin gundumarsa
Hakimin Gundumar Tilden Fulani da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Aliyu Muhammad Tukur ya nada ardodin gundumarsa biyar.