Halayenmu suka sa Allah ke jarraba mu –Ali dahiru Bauchi
Babban Daraktan Hukumar Tsangaya ta Jihar Bauchi, Sayyadi Ali dahiru Bauchi, ya ce dole kowa ya duba halayensa ya gyara domin nemo mafita daga jarrabawar da jama’ar kasar nan ta samu kanta.