Halin da matar Sarkin Bama ta samu kanta a hannun Boko Haram
A ranar Litinin da ta gabata ce sojoji suka kubutar da matar Mai martaba Shehun Bama Alhaji Kyari Ibn Ibrahim EL-Kanemi, Hajiya Hajju daga hannun ’yan kungiyar Boko Haram tare da ’yarta daya, bayan ta shafe shekara biyu a hannunsu.