Halin da muka samu kanmu lokacin da bam ya tashi -Mutanen Jaji

Al’ummar Jaji da ke karamar Hukmar Igabi a Jihar Kaduna inda bam ya tashi a barikin sojoji na garin a karshen mako sun bayyana halin da suka samu kansu  a sanadiyyar tashn bam din.