Hamisu Breaker ya kayatar da mahalarta bikin Hanan Buhari

Fitaccen mawakin Hausa, wanda ke jan zarensa yanzu Hamisu Breaker ya gwangwaje mahalarta bikin diyar Shugaban Kasa, Hanan Buhari da angonta Muhammad Turad, wanda aka yi a Gidan Gwamnati da ke Abuja. Hamisu ya wallafa bidiyon lokacin da yake rera wakarsa ta Jarumar Mata ga ango da amaryar, sannan ya ce, “Allah Ya sanya alheri”. […]

Hamisu Breaker ya kayatar da mahalarta bikin Hanan Buhari

Fitaccen mawakin Hausa, wanda ke jan zarensa yanzu Hamisu Breaker ya gwangwaje mahalarta bikin diyar Shugaban Kasa, Hanan Buhari da angonta Muhammad Turad, wanda aka yi a Gidan Gwamnati da ke Abuja.

Hamisu ya wallafa bidiyon lokacin da yake rera wakarsa ta Jarumar Mata ga ango da amaryar, sannan ya ce, “Allah Ya sanya alheri”.

View this post on Instagram

 

Allah ya sanya alkhari. ?Muhammad turad & Hanan buhari

A post shared by Hamisu Breaker (@hamisu_breaker_dorayi) on