Hanyoyin Kauce Wa Manyan Cututtuka A Lokacin Zafi

Cututtukan da yanayin zafi ke haddasawa da kuma hanyoyin kauce musu

Hanyoyin Kauce Wa Manyan Cututtuka A Lokacin Zafi

Fasahar mRNA ta samar da rigakafin cututtuka

Lokacin zafi wani yanayi ne da mutane da dama ke bayyanawa a matsayin wanda ke takura musu.

Ko kasan akwai waɗansu manyan cututtuka uku da ke yanayin zafi yake haddasawa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko cututtukan da kuma hanyoyin kauce musu.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan