Hanyoyin Kauce Wa Manyan Cututtuka A Lokacin Zafi
Cututtukan da yanayin zafi ke haddasawa da kuma hanyoyin kauce musu
Fasahar mRNA ta samar da rigakafin cututtuka
Lokacin zafi wani yanayi ne da mutane da dama ke bayyanawa a matsayin wanda ke takura musu.
Ko kasan akwai waɗansu manyan cututtuka uku da ke yanayin zafi yake haddasawa?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Tattalin Arzikin Najeriya…
- “‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko cututtukan da kuma hanyoyin kauce musu.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan