Har yanzu ana ci gaba da tsare mutanenmu ba tare da dalili ba – ’Yan Darul-Islam
Daya daga cikin shugabannin kungiyar Darul-Islam da suke zaune a Unguwar Dogarawa a karamar Hukumar Sabon Gari Jihar Kaduna ya koka kan yadda ake ci gaba da tsare mutanensu da sunan Boko Haram, duk da sun musanta hakan.