Har yanzu tashar sauke kaya ta Funtuwa ba ta fara aiki ba-Bincike

Ga alamu har yanzu tashar sauke kaya da ke garin Funtuwa da ke cikin jihar Katsina  ba ta fara aiki ba bayan shekaru uku da kaddamar da ita. An kaddamar da aikin a ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2014 kuma aka yi hasashen kammala shi a cikin watanni 30 wato watan Fabarairun shekarar 2017. […]

Har yanzu tashar sauke kaya ta Funtuwa ba ta fara aiki ba-Bincike

Ga alamu har yanzu tashar sauke kaya da ke garin Funtuwa da ke cikin jihar Katsina  ba ta fara aiki ba bayan shekaru uku da kaddamar da ita.
An kaddamar da aikin a ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2014 kuma aka yi hasashen kammala shi a cikin watanni 30 wato watan Fabarairun shekarar 2017.
Amma kuma watanni tara da kaddamar da aikin, tashar ba ta fara aiki ba duk da tashar tana kusa da layin dogo da ke kusa da garin Funtuwa wanda hakan na daya daga cikin alkawuran da gwamnati ta yi wa tashoshin sauke kayan.


Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50