Harbin kunama

Wani Babarbare ne yana noma shi da karamin dansa sai kunama ta harbi yaron, ya fashe da kuka. Sai kawai ya yi ta marin yaron yana cewa: “Don dan wannan kwaron ya cije ka kake kuka?” Baban ya sa hannu ya kama kunamar zai jefar sai ta harbe shi, ya yi ta tsalle da ihu, […]

Harbin kunama
Harbin kunama

Wani Babarbare ne yana noma shi da karamin dansa sai kunama ta harbi yaron, ya fashe da kuka. Sai kawai ya yi ta marin yaron yana cewa: “Don dan wannan kwaron ya cije ka kake kuka?” Baban ya sa hannu ya kama kunamar zai jefar sai ta harbe shi, ya yi ta tsalle da ihu, yana cewa: “Buba ka yi kuka da kyau sosai, wannan kwaron mugu ne!” 

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003