Hari ta sama ya jikkata Shekau – Sojoji

Rundunar Sojojin Najeriya ta ce wani hari da sojin sama suka kai ya kashe wadansu jiga-jigai a kungiyar Boko Haram, yayin da ta ce harin ya jawo mummunan rauni tare da jikkata shugaban kungiyar, Abubakar Shekau.