Fitattu a labarun mako• Created January 25, 2013 15:56
Harin 1 ga Oktoba: Za a yanke wa Okah hukunci dauri rai-da-rai
A ranar Litinin da ta gabata ne wata kotu a Afrika ta Kudu ta tabbatar da samun tsohon Shugaban kungiyar tsagerun Neja-Delta ta MEND da hannu wajen harin bam da aka kai Abuja a ranar 1 ga watan Oktoba, 2010.