Harin Adamawa: Fursunoni 120 sun gudu daga kurkukun Ganye
Hukumomin tsaro da na gidajen yari a Jihar Adamawa sun tabbatar da cewa fursunoni 120 ne ’yan bindiga suka kubutar yayin harin da suka kai ga gidan yarin garin Ganye