Harin ‘Yan Boko Haram ya kashe manoma 20 a Borno
Rahotanni na bayyana cewa, mayakan Boko Haram sun kai hari garin Ngamgam wanda yake da nisan kilomita 50 a Gabashin garin Damasak da ke Karamar Hukumar Mobbar a jihar Borno, inda suka kashe manoma 20 a cikin gonakinsu. Wannan harin ya sanya jama’ar garin Damasak cikin fargaba da tsoro. Cikakken rahoton na nan tafe.
Rahotanni na bayyana cewa, mayakan Boko Haram sun kai hari garin Ngamgam wanda yake da nisan kilomita 50 a Gabashin garin Damasak da ke Karamar Hukumar Mobbar a jihar Borno, inda suka kashe manoma 20 a cikin gonakinsu.
Wannan harin ya sanya jama’ar garin Damasak cikin fargaba da tsoro.
Cikakken rahoton na nan tafe.