Harkar noma na bukatar talafi- Dokta Adesina

Shugaban Bankin Raya Afirka, Dokta Akinwumi Adesina ya ce Najeriya na bukatar karin inganta kayan more rayuwa a karkara don bunkasa harkokin noma a kasa baki daya Adesina ya yi furucin ne a ranar Talata a tattaunawar da ya yi da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya a birnin Des Moines da ke kasar Amurka. Ya […]

Harkar noma na bukatar talafi- Dokta Adesina

Shugaban Bankin Raya Afirka, Dokta Akinwumi Adesina ya ce Najeriya na bukatar karin inganta kayan more rayuwa a karkara don bunkasa harkokin noma a kasa baki daya
Adesina ya yi furucin ne a ranar Talata a tattaunawar da ya yi da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya a birnin Des Moines da ke kasar Amurka.
Ya ce ya zama wajibi kasar ta bullo da tsare-tsare na taimaka wa manoma samun iri da takin zamani cikin sauki

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida