Harshen Uwa: Dalilin Da Mutane Ke Mance Yarensu Na Asali
Kashi 40 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi saboda rashin amfani da yarukansu na asali
Wannan rana ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Harshen Uwa ta Duniya.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi ne saboda rashin amfani da yarukansu na asali.
- Najeriya A Yau: Yadda Za A Ceto Najeriya Daga Mawuyacin Hali
- Ranar Masoya: Da Wuya A Samu Soyayyar Gaskiya A Yanzu
Wasu harsuna na fuskantar barazanar bacewa a duniya saboda iyaye sun daina koyar da ’ya’yansu yadda za su yi magana da su.
Ku sauke shirin Daga Laraba na wannan mako domin jin karin karin bayani a nan