Hayakin janareta ya kashe samari uku
A kwanakin baya ne al’ummar Unguwar Hotoro Tsamiyar Boka cikin birnin Kano suka tashi da alhinin rasuwar wasu samari uku sakamakon shakar hayakin janareta da suka yi a lokacin da suke barci.