Wike ya ƙwace filayen jiga-jigan ’yan siyasa a Abuja
Daga cikin mutum 568 waɗanda lamarin ya shafa har da Gwamnan Imo, Hope Uzodinma da na Bayelsa, Diri Douye. ...
Daga cikin mutum 568 waɗanda lamarin ya shafa har da Gwamnan Imo, Hope Uzodinma da na Bayelsa, Diri Douye. ...
Gwamnonin sun amince a yanzu Majalisar Tarayyar za ta iya ci gaba da muhawara kan ƙudirin Dokar Haraji. ...
Wani matashi mai suna Success ya shiga hannu kan zargin kashe mahaifinsa a yankin Amukpe da ke Ƙaramar Hukumar Sapele a Jihar Delta. Bayanai sun ce ma ...
Babu wani abu mafi tasiri wajen bayar da dama mai zurfi da kuma haɗari ga tattalin arzikinmu da tsaronmu, al’ummarmu ga ɗan Adam kamar ƙirƙirarriyar f ...
Yanzu matatun man ƙasar na aiki, kuma hakan zai sa farashin litar man fetur ya ci gaba da sauka. ...