An dakatar da dagaci kan zargin saran maraya da adda
Aminiya ta ruwaito yadda raunukan marayan mai shekara 15 suka fara ɗoyi saboda rashin samun kulawa bayan asibiti sun ƙi karbarsa saboda rashin kuɗi, ...
Aminiya ta ruwaito yadda raunukan marayan mai shekara 15 suka fara ɗoyi saboda rashin samun kulawa bayan asibiti sun ƙi karbarsa saboda rashin kuɗi, ...
Yadda matasan Jihar Borno suka samu ilimi tare da cimma burinsu a yayin da suke zama a sansaninm’yan gudun hijira da ke Jihar Edo a yankin Kudancin Na ...
An dauke wutar ne sakamakon yajin aiki da ma’aikatansa suka shiga tsawon kwana biyar. ...
Da tsakar daren Laraba ne ’yan bindigar suka kaiwa unguwarsu hari inda suka kashe wani ɗan bangar tare da yin garkuwa da ’yan matan. ...
Jami’ai sun ce an kuɓutar da tara daga cikin fasinjojin yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike don ceto sauran. ...