Headlines

Muna ɗaukar matakan kawo ƙarshen Lakurawa — Minista

Muna ɗaukar matakan kawo ƙarshen Lakurawa — Minista

Ministan ya ce gwamnati na buƙatar taimakon mutane wajen kawo ƙarshen ‘yan ta’addan Lakurawa. ...

Tankar mai ta sake yin bindiga a Jigawa

Tankar mai ta sake yin bindiga a Jigawa

A baya irin wannan ta faru, inda wata tankar mai ta yi bindiga tare da hallaka sama da mutum 170. ...

Kotu ta kori karar neman hana dalibai sanya hijabi

Kotu ta kori karar neman hana dalibai sanya hijabi

A karo na biyu cikin wata shida ke nan da hukumar makarantar da ke neman hana dalibanta sanya hijabi take shan kaye a kotu. ...

’Yan kwangila ne dalilin ɗauke wutar lantarki —EFCC

’Yan kwangila ne dalilin ɗauke wutar lantarki —EFCC

Shugaban EFCC ya ce, “idan kuka ga sakamako binciken da muka gudanar a ɓangaren lantarki sai kun zubar da hawaye. Ingancin na’urorin samar wuta ...

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kansu ...