Headlines

Badaƙalar Miyagun Ƙwayoyi: Kotun Amurka ta ba da umarnin fitar da bayanai kan binciken Tinubu

Badaƙalar Miyagun Ƙwayoyi: Kotun Amurka ta ba da umarnin fitar da bayanai kan binciken Tinubu

Kotun ta ce babu ma’ana a rufe bayanan ba tare da bayyana wa jama’a ba. ...

’Yan adawa sun zama kyanwar Lami duk da rinjayensu a Majalisa

’Yan adawa sun zama kyanwar Lami duk da rinjayensu a Majalisa

Rafsanjani ya ce, ’yan majalisa daga ɓangaren adawa sun zama tamkar ’yan amshin shata saboda burace-burace na kuɗi. ...

Amurka ta janye harajin kayan laturoni da ake shiga da su ƙasar

Amurka ta janye harajin kayan laturoni da ake shiga da su ƙasar

China ta mayar da martani da ƙarin haraji har kashi 125% kan kayayyakin Amurka. ...

Mutum ɗaya ya mutu a faɗan ƙungiyar asiri a Maiduguri

Mutum ɗaya ya mutu a faɗan ƙungiyar asiri a Maiduguri

Wata majiyar ‘yan sanda ta ce, an kama wasu mutane bakwai masu shekaru tsakanin 15 zuwa 24. ...

Janar Tsiga, Mahaifiyar Rarara da muhimman mutane da aka sace a Katsina

Janar Tsiga, Mahaifiyar Rarara da muhimman mutane da aka sace a Katsina

Sace daliban Sakandaren Kankara na daya daga cikin garkuwa da mutanen da zai yi wuya a manta da su. ...