Headlines

Ta kai ƙarar kamfanin jirgi da fasinja kan kukan yaro

Ta kai ƙarar kamfanin jirgi da fasinja kan kukan yaro

Matar ’yar kasar Brazil da ta ki barin kujerar kusa da taga saboda wani yaro mai kuka ta shigar da kara a kotu. ...

Tsohon kocin Super Eagles Christian Chukwu ya rasu

Tsohon kocin Super Eagles Christian Chukwu ya rasu

Christian Chukwu ya rasu ranar Asabar yana da shekara 74. ...

Fashewar bam a mota ta kashe aƙalla mutum takwas a Borno

Fashewar bam a mota ta kashe aƙalla mutum takwas a Borno

Wasu shaidun gani da ido na nuni da cewa fashewar bam ɗin da ake kyautata zaton mayaƙan Boko ne suka dasa shi ya tarwatsa wata motar bas ...

An kashe Uba da ’ya’yansa biyu a ƙauyen Filato

An kashe Uba da ’ya’yansa biyu a ƙauyen Filato

A cewar Jugo, an kashe mutanen ne cikin dare a lokacin da suke barci, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci. ...

‘Tell Your Papa’: NBC ta haramta amfani da waƙar da ke sukar Tinubu

‘Tell Your Papa’: NBC ta haramta amfani da waƙar da ke sukar Tinubu

NBC ta shaida wa kafofin labaran Nijeriya cewa waƙar ta saɓa ƙa’ida da ma taɓa “mutuncin gwamnati.” ...