Headlines

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska da mayaƙa 100 a Katsina

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska da mayaƙa 100 a Katsina

Gwaska mataimaki ne ga wani shugaban ’yan bindiga mai alaƙa da ISWAP. ...

An kama mutum 8 kan faɗan daba a Kano

An kama mutum 8 kan faɗan daba a Kano

Mazauna unguwar Ƙofar Ɗan Agundi da Ƙofar Na’isa na zaman ɗar-ɗar tun bayan dawowar faɗan daban a lokacin bukukuwan sallah ƙarama. ...

Ziyarar da Atiku ya kai wa Buhari ba ta dami APC ba — Ganduje

Ziyarar da Atiku ya kai wa Buhari ba ta dami APC ba — Ganduje

Game da ziyarar Atiku ya kai wa Buhari, wadda ake gani a matsayin yiwuwar haɗewarsu, Ganduje ya ce babu wani tasiri da ziyarar z ta yi ...

Yadda bom ya tashi da ɗan gwangwan a Legas

Yadda bom ya tashi da ɗan gwangwan a Legas

Mamacin “ya taho da bama-baman kuma yana kokarin fasa guda daga cikinsu ne abun ya tashi, ya halaka shi,” in ji shugaban masu sana’ar. ...

Kashe-kashen Filato: Jami’an tsaro na sassauta wa masu laifi —Tsohon gwamnan soji

Kashe-kashen Filato: Jami’an tsaro na sassauta wa masu laifi —Tsohon gwamnan soji

“Ya za a yi ka ce kana maganin abun, amma ba a ga alamar komai ba? Wa zai ɗauka da gaske kake, alhali ba a ga an kamo masu aikata laifin an hukunta su ...