Headlines

Mai damfarar fursunoni ya shiga hannun hukuma a Kano

Mai damfarar fursunoni ya shiga hannun hukuma a Kano

Wanda ake tuhuma ya amsa laifin, amma ya ce ba shi kaɗai ya aikata ba ...

Cutar Kwastomomi: NERC ta ci kamfanonin rarraba lantarki tarar N628m

Cutar Kwastomomi: NERC ta ci kamfanonin rarraba lantarki tarar N628m

Gwamnatin Tarayya ta ba wa kamfanonin rarraba lantarkin wa’adin ranar 15 ga watan Mayu, 2025, su biya kwastomomin da suka caza fiye da kima. ...

’Yan kasuwa da dama sun mutu bayan kifewar kwalekwale a Kogin Neja

’Yan kasuwa da dama sun mutu bayan kifewar kwalekwale a Kogin Neja

Jirgin ruwan na ɗauke da fasinjoji da kuma buhunan shinkafa sama da 200 a lokacin da ya kife a tsakiyar Kogin Neja a cikin dare ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

Tambayar ita ce, shin ta yaya wannan faɗuwar ta farashin ɗanyen mai za ta shafi rayuwar talaka? ...

Gwamnati ta gargaɗi jihohi 30 kan ambaliyar ruwa

Gwamnati ta gargaɗi jihohi 30 kan ambaliyar ruwa

Ministan albarkatun ruwa da tsaftar mahalli, Joseph Utsev, a ranar Alhamis, ya ce za a fuskanci ambaliyar ruwa a gaɓar teku da koguna a wasu sassan ya ...