Gwamnatin Kano ta tura tawaga zuwa Edo kan kisan mafarauta
An ɗora wa tawagar alhakin binciko haƙiƙanin abin da ya faru, tare da hana faruwar hakan a gaba. ...
An ɗora wa tawagar alhakin binciko haƙiƙanin abin da ya faru, tare da hana faruwar hakan a gaba. ...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya jajanta wa al’ummar Garin Kestu da ke unguwar Atuwo a ƙaramar hukumar Shanga a jihar. ...
Buba Galadima ya bayyana yadda ‘yarsa ta yi aiki da gwamnatin Buhari na tsawon shekaru huɗu ba tare da an biya ta albashi ba. ...
Matatar ta sanar da dillalai game da ragin naira 15 daga tsohon farashin litar man fetur na naira 880 ...
’Ya’yan wani magindanci sun kai ƙarar sa wurin ’yan bindiga saboda ya ƙara aure ba da yardar mahaifiyarsu ba ...