Headlines

Mali, Nijar, da Burkina Faso sun janye jakadunsu daga Algeria

Mali, Nijar, da Burkina Faso sun janye jakadunsu daga Algeria

Kasashen uku da ke karkashin mulkin soja sun sanar da daukar wannan matakin hadin gwiwa ne bayan Mali ta zargi sojojin Algeria da harbo wani jirginta ...

Gobara ta kona motoci 10 a garejin Borno Express

Gobara ta kona motoci 10 a garejin Borno Express

Wata gobara da ta ɓarke ta cinye garejin gyaran motoci na Gwamnatin Jihar Borno, inda ta lalata motocin bas sama da 10 masu daukar mutane 18 kowacce. ...

Kisan Janar Alƙali: Kotu ta ɗage shari’a zuwa 28 ga Mayu

Kisan Janar Alƙali: Kotu ta ɗage shari’a zuwa 28 ga Mayu

Babbar kotu da ke zamanta a Jos, Jihar Filato, ta ɗage shari’ar ne bayan ɓangaren masu ƙara sun yi tambayoyi ga Manjo-Janar U. I. Mohammed mai ritaya ...

Matsalar tsaro: Ba za mu lamunci zagon ƙasa ba — Gwamnatin Sakkwato

Matsalar tsaro: Ba za mu lamunci zagon ƙasa ba — Gwamnatin Sakkwato

Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi mazauna da su guji yin kalamai da za su iya kawo cikas ga ƙoƙarinta na magance matsalar rashin tsaro a jihar. ...

Mahara sun yi garkuwa da fiye da mutum 50 a Katsina

Mahara sun yi garkuwa da fiye da mutum 50 a Katsina

’Yan bindigar sun kuma kashe aƙalla mutum takwas bayan da suka shafe sama da awa 24 suna cin karensu babu babbaka a ƙauyukan ƙananan hukumomin da suka ...