Headlines

An gano gawarwaki 5 a hatsarin kwalekwale mai mutum 100 a Naje

An gano gawarwaki 5 a hatsarin kwalekwale mai mutum 100 a Naje

Kwalekwale dauke da fasinjoji akalla 100 ya yi hatsari a Karamar Hukumar Borgu ta Jihar Neja ...

Gawa 3 aka gano tare da ta Nabeeha

Gawa 3 aka gano tare da ta Nabeeha

Har da wata ’yar sakandare mai shekaru 13, Folorunsho Ariyo, wadda aka sace tare da mahaifiyarta da ’yan uwanta uku ...

Mai kwace waya ya guntule yatsun matashi a Abuja

Mai kwace waya ya guntule yatsun matashi a Abuja

’Yan sanda sun damke wani mai kwacen da ya guntule yatsu biyun wani matashi a garin kwace masa waya a Abuja. ...

Ma’aurata sun sace budurwa a Kano

Ma’aurata sun sace budurwa a Kano

Ma’aurata sun gurfana a gaban alkali kan zargin sace budurwa a Karamar Hukumar Tudun Wada ...

NAJERIYA A YAU: Dabarun Cin Jarabawar JAMB Cikin Sauki

NAJERIYA A YAU: Dabarun Cin Jarabawar JAMB Cikin Sauki

Hanyar da mai rubuta jarabawar JAMB zai bi domin kaiwa ga nasara cikin sauki ...