Headlines

Satar ayaba ta sa an kai su gidan yari

Satar ayaba ta sa an kai su gidan yari

Kotu ta bayar da umarnin tsare wasu mutane biyu a kurkuku kan laifin satar ayaba da kudinta ya kai N10,000. ...

’Yar Sheikh Dahiru Bauchi ta zama mai ba Gwamnan Gombe Shawara

’Yar Sheikh Dahiru Bauchi ta zama mai ba Gwamnan Gombe Shawara

Amina Sheikh Dahiru Bauchi ta ba gwamnan Gombe shawara ta musamman kan Harkokin Almajirai da Karatun Tsangaya ...

JAMB: Yau za a fara rajistar jarabawar UTME 2024

JAMB: Yau za a fara rajistar jarabawar UTME 2024

JAMB ta ce zuwa kawai dalibi zai yi cibiyar CBT a yi masa rajista ba tare da ya biya su ko sisi ba ...

Gaza: Isra’ila ta kashe Palasdinawa 23,968 ta jikkata 60,582 a kwana 100

Gaza: Isra’ila ta kashe Palasdinawa 23,968 ta jikkata 60,582 a kwana 100

Sai kananan yara sun yi roko kafin su samu ruwan sha a Gaza ...

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Ina makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a Jihar Kano. ...