Headlines

Motar fasinja ta kama wuta wasu sun tsallake rijiya da baya

Motar fasinja ta kama wuta wasu sun tsallake rijiya da baya

Ɗaya daga cikin fasinjojin motar ta shaida wa majiyar cewa gobarar ta tashi ne a matsayin hayaƙi daga ɓangaren direban. ...

Rashin tsaro a Filato ya wuce rikicin manoma da makiyaya – Muftwang

Rashin tsaro a Filato ya wuce rikicin manoma da makiyaya – Muftwang

A ranar 2 ga watan Afrilu, wasu ’yan bindiga sun kai hari a ƙauyukan Manguno, Daffo da Josho na ƙaramar hukumar Bokkos  ta jihar. ...

An ceto fasinjoji 14 a hannun ’yan bindiga, 3 sun rasu a Benuwe

An ceto fasinjoji 14 a hannun ’yan bindiga, 3 sun rasu a Benuwe

Rundunar ta yi artabu da maharan kafin ta samu nasarar ceto fasinjojin. ...

Sabon harajin Trump zai jefa tattalin arziƙin duniya cikin matsala — WTO

Sabon harajin Trump zai jefa tattalin arziƙin duniya cikin matsala — WTO

Hukumar ta ce harajin na iya ƙara ta’azzara harkokin tattalin arziƙi. ...

Ɗalibai za su koma makaranta ranar Lahadi da Litinin – Gwamnatin Kano

Ɗalibai za su koma makaranta ranar Lahadi da Litinin – Gwamnatin Kano

Gwamnatin ta ayyana Litinin a matsayin ranar da ɗaliban jeka ka dawo za su koma makaranta. ...