Adadin waɗanda suka mutu a harin Filato ya kai 52
Hakan ya biyo bayan sake gano wasu gawarwaki 40 ne a ranar Laraba da Alhamis da daddare yayin da masu aikin ceto suka ci gaba da kutsawa cikin dazuka ...
Hakan ya biyo bayan sake gano wasu gawarwaki 40 ne a ranar Laraba da Alhamis da daddare yayin da masu aikin ceto suka ci gaba da kutsawa cikin dazuka ...
Sufeta Andrawus Musa da ke aiki a rundunar 6PMF a Maiduguri ya samu munanan raunuka yayin harin yayin da maharan suka ƙwace bindigarsa. ...
Malamin ya rasu ne a ranar Alhamis da daddare bayan fama da rashin lafiya. ...
Hukuncin kotun na nufin kawo ƙarshen dambaruwa game da shugabancin Julius Abure a jam’iyyar LP. ...
APC ta ce Tinubu ya zaune lafiya da Shettima. ...