Headlines

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta miƙa Janar Tsiga da wasu ga NSA

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta miƙa Janar Tsiga da wasu ga NSA

Tsiga, wanda aka kuɓutar bayan ya kwashe kwanaki 56 a tsare an miƙa shi ne tare da wani tsohon Ambasada da sauran waɗanda ’yan ta’addan suka yi garkuw ...

Gobara ta tashi a Jami’ar Northwest da ke Kano

Gobara ta tashi a Jami’ar Northwest da ke Kano

Gobarar ta faru ne a hawa na tara na ginin da cibiyar Jami’ar Northwest University take. ...

Matafiya sun maƙale bayan ruftawar gada a Taraba

Matafiya sun maƙale bayan ruftawar gada a Taraba

Ruwan sama ya kawar da gadar da aka gina ta wucin gadi a hanyar da aka yi ta taimakon kai don taimakawa matafiya a kan hanya. ...

Jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ya kama da wuta a Legas

Jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ya kama da wuta a Legas

Wutar ta bazu cikin masaukin fasinjoji da sauri ta kama wasu fasinjojin da ke ciki. ...

Ruwan sama ya lalata aƙalla gidaje 70 a Filato

Ruwan sama ya lalata aƙalla gidaje 70 a Filato

Mamakon ruwan sama da aka yi a daren Laraba, wanda ya biyo bayan ruwan sama, ya yi ɓarna matuƙa a unguwannin. ...