Headlines

INEC ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha kiranye

INEC ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha kiranye

INEC ta ce yunƙurin bai cika sharuɗan Sashe na 69(a) na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba. ...

Bello Turji ya kashe manoma 11 a wani sabon hari a Sakkwato 

Bello Turji ya kashe manoma 11 a wani sabon hari a Sakkwato 

Rahotanni sun bayyana cewar Turji ya kashe manoman ne yayin da yake dawowa daga yawon sallah. ...

Najeriya ta yi kuskuren barin Boko Haram ta yi ƙarfi — Muftwang

Najeriya ta yi kuskuren barin Boko Haram ta yi ƙarfi — Muftwang

Gwamnan ya ce bai kamata a ce har ƙungiyoyin ‘yan ta’adda sun yi ƙarfi haka a Najeriya ba. ...

Matashi ya daɓa wa abokinsa wuƙa a kan budurwa

Matashi ya daɓa wa abokinsa wuƙa a kan budurwa

Matashin ya zargi abokinsa da ƙoƙarin cin amanarsa. ...

IMF ta nemi Tinubu ya kyautata rayuwar talakawan Najeriya 

IMF ta nemi Tinubu ya kyautata rayuwar talakawan Najeriya 

IMF ta jadadda buƙatar kawo sauye-sauyen da za su rage wa talaka shan wahala a Najeriya. ...