Headlines

Mai magana da yawun Gwamna Zulum, Isa Gusau ya riga mu gidan gaskiya 

Mai magana da yawun Gwamna Zulum, Isa Gusau ya riga mu gidan gaskiya 

Mun rasa Gusau bayan ya yi kusan kwana uku a sume saboda tsananin jinya da ya yi fama da ita. ...

KAI-TSAYE: Kotun Koli ta tabbatar da zaben Abba Gida-Gida

KAI-TSAYE: Kotun Koli ta tabbatar da zaben Abba Gida-Gida

Rahotanni kai-tsaye daga zauren Koli Koli, wadda a yau take yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano da wasu jihohi 5 ...

Gwamnoni 6 da za su san matsayinsu yau a Kotun Koli

Gwamnoni 6 da za su san matsayinsu yau a Kotun Koli

Ga jerin jihohin — hudu daga Arewa da kuma biyu daga Kudu — da gwamnoninsu za su san ainihin matsayinsu da makomar kujerarsu: ...

Gwamnoni huɗu da suka isa Kotun Ƙoli

Gwamnoni huɗu da suka isa Kotun Ƙoli

Kotun Ƙolin za ta raba gardama kan takaddamar zaben gwamna a jihohi takwas. ...

Tanade-tanaden tsaro da shari’o’i masu zafi da Kotun Ƙoli za ta warware

Tanade-tanaden tsaro da shari’o’i masu zafi da Kotun Ƙoli za ta warware

Hukuncin da ya shafi zaben Kano abu ne da ake ta tafka muhawara a kusan kowane kwararo da sako. ...