Headlines

An tsige DPO kan tsare lauya

An tsige DPO kan tsare lauya

An sauke wani DPO na Caji Ofis din Gowon Estate, saboda tsare wani lauya ba bisa ka’ida ba. ...

An kashe mai unguwa an yi wa mai gadi yankan rago a Katsina

An kashe mai unguwa an yi wa mai gadi yankan rago a Katsina

An kashe mutum 5 a gidan mai unguwa, aka sace mata da dama a a kauyen Kukar Babangida da ke Karamar Hukumar Jibia ...

Bom ya kashe mutane 8, wasu dama sun jikkata a Borno

Bom ya kashe mutane 8, wasu dama sun jikkata a Borno

Akalla mutane takwas sun mutu wasu da dama sun jikkata sakamakon tashin bom a hanyar Ngala zuwa Dikwa da ke Jihar Borno. ...

CBN ya nada sabbin shugabannin bankunan Union, Keystone da Polaris

CBN ya nada sabbin shugabannin bankunan Union, Keystone da Polaris

sabbin nade-naden sun fara aiki ne nan take ...

NAJERIYA A YAU: Anya Tinubu Na Duba Makomar Siyasarsa?

NAJERIYA A YAU: Anya Tinubu Na Duba Makomar Siyasarsa?

Shin nuna halin ba-sani-ba-sabo da shugaban ke nunawa zai shafi siyasarsa? ...