Headlines

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato 

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato 

Mazauna yankin sun yi fatan musayar wutar ta yi sanadin kawo ƙarshen Bello Turji. ...

Mutum 10 sun rasu a hatsarin mota a Jigawa

Mutum 10 sun rasu a hatsarin mota a Jigawa

Direban motar da fasinjoji tara sun rasu a take, bayan hatsarin ya auku. ...

Abba da manyan mutane za su halarci auren ’yar Kwankwaso a Kano

Abba da manyan mutane za su halarci auren ’yar Kwankwaso a Kano

Abba ne zai bayar da auren ‘yar Kwankwaso a ranar Asabar. ...

Kayan tiriliyan N1.24 sun yi kwantai a wata 6 a Nijeriya — Rahoto

Kayan tiriliyan N1.24 sun yi kwantai a wata 6 a Nijeriya — Rahoto

Masana’antun Nijeriya sun yi kwantan kayan Naira tiriliyan 1.24 a wata shida na farkon shekarar nan ta 2024 da muke ciki. ...

Mun biya bashin N63bn da Ganduje ya karɓo — Gwamnatin Kano

Mun biya bashin N63bn da Ganduje ya karɓo — Gwamnatin Kano

Daraktan ya ce ba a taɓa yin gwamnatin da ta ciyo wa Kano bashi ba kamar gwamnatin Ganduje. ...