Headlines

Ta zuba wa abokan aikinta guba bayan taƙaddama kan ƙarin matsayi

Ta zuba wa abokan aikinta guba bayan taƙaddama kan ƙarin matsayi

Za a tuhume ta da laifin yunƙurin kisan kai, wanda ke da hukuncin ɗaurin shekar 6 zuwa 20 a gidan yari. ...

Mene ne matsayin azumin Sitta Shawwal a Mazhabar Malikiyya

Mene ne matsayin azumin Sitta Shawwal a Mazhabar Malikiyya

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai; Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga mafificin halitta Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa da ...

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta Shawwal

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta Shawwal

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar Sitta Shawwal. ...

Iran ta mayar wa Amurka martani kan barazanar kai mata hari

Iran ta mayar wa Amurka martani kan barazanar kai mata hari

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yi kakkausan gargaɗi kan barazanar Amurka da ƙawayenta na kai wa ƙasarsa hari. Khamenei ya sha alwa ...

Muna jiran ganin hukuncin da za a ɗauka kan kashe ’yan Arewa a Edo — Sarkin Musulmi

Muna jiran ganin hukuncin da za a ɗauka kan kashe ’yan Arewa a Edo — Sarkin Musulmi

Duk wani da ya faru a wani wuri bai kamata a ce za a ɗauki fansa a wani wurin da ba nan lamarin ya faru ba. ...