![Manyan mata 10 da badakala ta dabaibaiye kujerunsu Manyan mata 10 da badakala ta dabaibaiye kujerunsu](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2024/01/Nawa-PP-3.png)
Manyan mata 10 da badakala ta dabaibaiye kujerunsu
Wasunsu zargin ne ya yi sanadin rabuwarsu, wasu kuma bayan sun sauka ne, wasu kuma har yanzu tsuguno ba ta kare ba. ...
Wasunsu zargin ne ya yi sanadin rabuwarsu, wasu kuma bayan sun sauka ne, wasu kuma har yanzu tsuguno ba ta kare ba. ...
Ainihin abin da ake zargin Betta Edu da Halima Shehu da kuma makomar wanda ya aikata abin da ake zargin su da shi. ...
Tsohuwar ministar jinkai, Sadiya Umar-Farouq ta kwana a ofishin Hukumar EFCC, inda ka titsiye ta kan badaƙalar Naira biliyan 37. ...
Gwamnan Kogi ya tube rawanin manyan sarakunan yanka ya kore su daga jihar ...
Kotu ta hana gwamnati ko hukumominta sake tsare Emefiele ba tare da samun izinin yin hakan daga kotu ba ...