Headlines

Kisan Nafi’u: Kotu ta dage Shari’ar Hafsat Chuchu

Kisan Nafi’u: Kotu ta dage Shari’ar Hafsat Chuchu

Kotu ta mayar Hafsat Chuchu, matar auren da ake zargin ta yi wa wani matashi Nafiu Hafizu kisan gilla a Kano. ...

EFCC ta gayyaci Betta Edu kan badakalar kudin tallafi

EFCC ta gayyaci Betta Edu kan badakalar kudin tallafi

EFCC ta gayyaci Ministar Jinkai, Betta Edu, wadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar kan badakar kudi Naira miliyan 585 ...

Tinubu ya dakatar da Ministar Jinkai, Betta Edu kan badakalar N585m

Tinubu ya dakatar da Ministar Jinkai, Betta Edu kan badakalar N585m

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Ministar Jinkai, Betta Edu daga mukaminta nan take, kan zargin badakalar kudi ...

Yadda jiragen soji suka ragargaza sansanin ISWAP A Dajin Sambisa

Yadda jiragen soji suka ragargaza sansanin ISWAP A Dajin Sambisa

An bi sahun ’yan ta’addan maboyarsu a cikin kungurmin jeji inda aka rika cilla musu bama-bamai ta sama. ...

Farashin fetur a Najeriya shi ne na 22 a duniya —Rahoto

Farashin fetur a Najeriya shi ne na 22 a duniya —Rahoto

Rahoton ya ayyana Najeriya a matsayin kasa ta 22. ...