Headlines

An kashe manomi, an sace wasu 22 a Kaduna

An kashe manomi, an sace wasu 22 a Kaduna

Maharan sun yi awon gaba da wasu a jihar. ...

Zargin N37bn: Sadiya ta kai kanta EFCC

Zargin N37bn: Sadiya ta kai kanta EFCC

Tsohuwar Ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouq, ta kai kanta ofishin Hukumar EFCC domin amsa tambayoyi kan zargin badakalar Naira biliyan 37 ...

’Yan bindiga sun kashe mai gari a Taraba

’Yan bindiga sun kashe mai gari a Taraba

Maharan sun bukaci miliyan daya a matsayin kudin fansa kan kowanne daga cikin mutanen da suka sace. ...

Yadda aka sace mutane 10 a Dutsen Alhaji, Abuja

Yadda aka sace mutane 10 a Dutsen Alhaji, Abuja

Gabanin Sallar Isha’ ranar Lahadi ’yan bindiga suka kutsa unguwar Dutsen Alhaji da ke Abuja suka yi awon gaba da mutane. ...

Dole a kawo karshen matsalar satar yara —Sarkin Kano

Dole a kawo karshen matsalar satar yara —Sarkin Kano

Sarkin ya bukaci a kawo karshen matsalar satar kananan yara da ke kara ta’azzara. ...