Headlines

Badakala: Tinubu ya sa a binciki ministar Jin-kai, Betta Edu

Badakala: Tinubu ya sa a binciki ministar Jin-kai, Betta Edu

An bukaci shugaba Tinubu ya dakatar da ministar don gudanar da bincike kan lamarin. ...

Yobe ta Gabas: Surikin Minista Gaidam Na Takarar Kujerarsa

Yobe ta Gabas: Surikin Minista Gaidam Na Takarar Kujerarsa

Mahaifin matar tsohon Gwamna Yobe kuma Ministan Harkokin ’Yan sanda, Sanata Ibrahim Gaidam, ya lashe zaben dan takarar Kujerar tsohon gwamnan ...

NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri d ...

An kashe mutanenmu 350 a Filato —Kungiyoyin Fulani

An kashe mutanenmu 350 a Filato —Kungiyoyin Fulani

Ƙungiyoyin Fulani sun yi ikirarin an kashe mambobinsu 350 baya ba asarar shanu 834 a watanni uku da suka gabata a Jihar Filato ...

Matashi ya kashe mahaifinsa a Kano

Matashi ya kashe mahaifinsa a Kano

Hukumar Sibil Difens ta kama wani matashi dan shekara 25 kan daba wa mahaifinsa wuka ya kashe shi a Jihar Kano. ...