An kashe Basarake, matarsa da mutum 3 a Benuwe
Harin ya faru ne a daren ranar Alhamis, inda maharan suka isa kan babura biyu, suka far wa gidan Basaraken tare da buɗe masa wuta shi da iyalansa. ...
Harin ya faru ne a daren ranar Alhamis, inda maharan suka isa kan babura biyu, suka far wa gidan Basaraken tare da buɗe masa wuta shi da iyalansa. ...
Shugaba Tinubu ya buƙaci Darma da ya kasance a shirye don yin aiki a duk wani matsayi da aka kira shi. ...
Matakin ya biyo bayan amincewa da rahoton Kwamitin Asusun Jama’a na Majalisar, wanda ya gudanar da cikakken bincike kan bayanan kuɗi na ma’aikatu ...
A kwanakin baya ne aka ruwaito cewa ƙungiyar Boko Haram ta kai hari kan sansanin sojoji a Ngoshe, inda ta ƙona motocin aikin jami’an tsaro, ta k ...
Sojoji sun kama mutanen ne a yayin da suke tsaka da aikin ƙera manyan bindigogi ƙirar AK-47 da G3 a yankin Ƙaramar Hukumar Lantang da ke Jihar Filato ...