Headlines

Sallah: Hadimin gwamnan Sakkwato ya bai wa magoya bayan APC kyautar N22m

Sallah: Hadimin gwamnan Sakkwato ya bai wa magoya bayan APC kyautar N22m

Hadimin ya ce zai ci gaba da jajircewa wajen ganin ya sanya magoya bayan jam’iyyar cikin farin ciki. ...

Cutar sanƙarau ta yi ajalin mutum 3 a Gombe

Cutar sanƙarau ta yi ajalin mutum 3 a Gombe

Kwamishinan ya gargaɗi mutane kan zama a wajen da yake da ƙarancin iska. ...

’Yan sanda sun ƙwato wa mutumin da aka sace kuɗin fansarsa a Kano

’Yan sanda sun ƙwato wa mutumin da aka sace kuɗin fansarsa a Kano

Rundunar ta ƙwato kuɗin ne bayan cafke waɗanda suka yi garkuwa da mutumin. ...

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Su Yi Kafin Da Kuma Ranar Sallah

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Su Yi Kafin Da Kuma Ranar Sallah

Yana da muhimmanci a tabbatar da ayyukan da ake aikatawa sun kasance masu inganci da dacewa da koyarwar addini. ...

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Isuhu Yellow a Zamfara

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Isuhu Yellow a Zamfara

An kashe Isuhu Yellow a yayin wani rikicin da ya kaure tsakanin ƙungiyoyin ’yan bindiga. ...