NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Su Yi Kafin Da Kuma Ranar Sallah
Yana da muhimmanci a tabbatar da ayyukan da ake aikatawa sun kasance masu inganci da dacewa da koyarwar addini. ...
Yana da muhimmanci a tabbatar da ayyukan da ake aikatawa sun kasance masu inganci da dacewa da koyarwar addini. ...
An kashe Isuhu Yellow a yayin wani rikicin da ya kaure tsakanin ƙungiyoyin ’yan bindiga. ...
Shugaban masu rinjaye na majalisar Julius Ihonvbere ne ya gabatar da ƙudurin janyewar. ...
Duk da tsadar kaya, sallar bana ta zo da sabon salo na ado, inda mata da maza ke shirin kece raini. ...
Majalisar ta ce ƙarin zai iya jefa tattalin arziƙin Najeriya cikin tsaka mai wuya. ...