Headlines

Ahmad Lawan ya raba tallafin N27m da buhun shinkafa 300 a Yobe

Ahmad Lawan ya raba tallafin N27m da buhun shinkafa 300 a Yobe

Sanatan ya ce tallafin wani ɓangare ne na rage wa waɗanda gobarar ta shafa raɗaɗi. ...

An kama mutum 3 kan zargin sata da ƙone gidan bature a Gombe

An kama mutum 3 kan zargin sata da ƙone gidan bature a Gombe

Rundunar ta ce za ta gurfanar da su a gaban kotu da zarar ta kammala bincike. ...

Mutum 2 sun rasu, wani ya ji rauni a hatsarin mota a Kano

Mutum 2 sun rasu, wani ya ji rauni a hatsarin mota a Kano

An kai gawarwakin waɗanda suka rasu Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano. ...

Hadimin Gwamnan Kano Tanka Galadanci ya rasu

Hadimin Gwamnan Kano Tanka Galadanci ya rasu

Tanka ya rasu a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, bayan fama da rashin lafiya. ...

Majalisa ta amince da karatu na biyu kan ƙirƙirar sabbin Jihohi 4

Majalisa ta amince da karatu na biyu kan ƙirƙirar sabbin Jihohi 4

Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. ...