Headlines

’Yan ta’adda sun kashe mutum 6 a harin gidan rawa a Yobe

’Yan ta’adda sun kashe mutum 6 a harin gidan rawa a Yobe

Wannan shi ne hari na biyu da ‘yan ta’addan suka kai gidan rawar, yayin da a shekarar 2022 ’yan sun kai hari a wani gidan mata masu zaman kansu. ...

Mata masu zanga-zanga sun kona gidan basaraken Bokkos a Filato

Mata masu zanga-zanga sun kona gidan basaraken Bokkos a Filato

Hare-haren da aka kai a jijiberin Kirsimeti sun shafi kauyuka 23 inda aka kashe mutum kusan dari biyu. ...

Sojoji sun kashe magajin Shekau Ba’a Shuwa

Sojoji sun kashe magajin Shekau Ba’a Shuwa

An nada Ba’a Shuwa ne a shekarar 2021 bayan mutuwar Abubakar Shekau wanda ya kashe kansa. ...

’Yan kwangila na buƙatar Naira tiriliyan 1.35 su kammala titin Kano zuwa Abuja 

’Yan kwangila na buƙatar Naira tiriliyan 1.35 su kammala titin Kano zuwa Abuja 

Yanzu kuwa gwamnati ba ta da shirin biyan sabon farashin saboda rashin kuɗi. ...

Kotun Koli ta hana madugun adawar Senegal Ousmane Sonko tsayawa takara

Kotun Koli ta hana madugun adawar Senegal Ousmane Sonko tsayawa takara

A watan Yulin bara ne jam’iyyar adawar kasar Senegal ta tsayar da Ousmane Sonko takara. ...