Headlines

Sojoji sun kashe magajin Shekau Ba’a Shuwa

Sojoji sun kashe magajin Shekau Ba’a Shuwa

An nada Ba’a Shuwa ne a shekarar 2021 bayan mutuwar Abubakar Shekau wanda ya kashe kansa. ...

’Yan kwangila na buƙatar Naira tiriliyan 1.35 su kammala titin Kano zuwa Abuja 

’Yan kwangila na buƙatar Naira tiriliyan 1.35 su kammala titin Kano zuwa Abuja 

Yanzu kuwa gwamnati ba ta da shirin biyan sabon farashin saboda rashin kuɗi. ...

Kotun Koli ta hana madugun adawar Senegal Ousmane Sonko tsayawa takara

Kotun Koli ta hana madugun adawar Senegal Ousmane Sonko tsayawa takara

A watan Yulin bara ne jam’iyyar adawar kasar Senegal ta tsayar da Ousmane Sonko takara. ...

Har yanzu gas din girki na gagarar talaka bayan wata daya da alkawarin gwamnati

Har yanzu gas din girki na gagarar talaka bayan wata daya da alkawarin gwamnati

A hakan ma an samu rangwame saboda tsoma baki da Tinubu ya yi. ...

An kama wata riƙaƙƙiyar mai satar wayoyin salula a Borno

An kama wata riƙaƙƙiyar mai satar wayoyin salula a Borno

Mun kama matar wadda aka fi sani da Bintu tare da abokin harkallarta. ...