Headlines

’Yan fashi 4 sun mutu yayin tsere wa ’yan sanda a Nasarawa

’Yan fashi 4 sun mutu yayin tsere wa ’yan sanda a Nasarawa

Suna cikin guje mana ne a cikin motar da suka sace ƙirar Toyota Camry suka yi haɗari a babban titin Abuja-Keffi. ...

Gwamnatin Kano za ta hukunta masu shigar banza a bikin Sallah

Gwamnatin Kano za ta hukunta masu shigar banza a bikin Sallah

Yunkuri ne na gwamnatin domin tsaftace yadda gidajen wasanni da kidan DJ ke shagalin bikin Sallah. ...

Ban taɓa fuskantar tsangwama a Kannywood ba — Prince Aboki

Ban taɓa fuskantar tsangwama a Kannywood ba — Prince Aboki

Hasalima, masana’antar ce babban ginshiƙin goyon bayan da na samu a matsayina na mai shirya fim. ...

Gobarar daji ta kashe mutum 24 a Koriya ta Kudu

Gobarar daji ta kashe mutum 24 a Koriya ta Kudu

Gobarar ita ce mafi muni cikin gomman shekaru, sannan ta tilasta wa sama da mutane 27,000 tserewa daga muhallansu. ...

Ribas: Za mu ɗauki matakan da za su shafi tattalin arzikin Nijeriya — ’Yan ƙwadago

Ribas: Za mu ɗauki matakan da za su shafi tattalin arzikin Nijeriya — ’Yan ƙwadago

Dakatar da zaɓaɓɓun jami’an gwamnatin jihar da rashin biyan albashin ma’aikatan keta haƙƙin bil’adama. ...